Kotun wasanni ta bukaci kungiyar kwallon kafa ta Juventus ta biya Cristiano Ronaldo na Portugal fiye da dala miliyan 10 da ke matsayin wani bangare na albashinsa da bai kai ga karba ba gabanin ...
Bayan nasarar Barcelona kan Red Star Belgrade da ƙwallaye 5 da 2, Robert Lewandowski ya bi sahun Cristiano Ronaldo na Portugal da Lionel Messi na Argentina wajen yawan ƙwallaye a gasar ta cin kofin ...